Jeremiah 4:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku tā da tuta don zuwa Sihiyona! Ku gudu ku nemi mafaka ba tare da jinkiri ba! Gama ina kawowa masifa daga arewa, mummunan hallaka kuwa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَتَادَ تُوتَ عِنْدَ ذَاعَ شِغَ سِهِيُواْنَ! يِ غُدُ نَنٜىٰمَنْ مَڢَكَا! كَدَ عَٻَاتَ لُواْكَثِ! غَمَا إِنَ كَٰوُاْ مَسِيڢَ دَغَ أَرٜىٰوَ، كُمَ بَبَّرْ هَلَّكَثٜىٰ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku ta da tuta wajen Sihiyona! Ku sheƙa a guje neman mafaka, kada ku tsaya! Gama zan kawo masifa da babbar halaka daga arewa.