Jeremiah 4:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zaki ya fito daga ruฦuฦinsa; mai hallakarwar alโummai ya kama hanya. Ya bar wurinsa don yฤ lalace ฦasarku. Garuruwanku za su zama kufai babu mazauna.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ูุฑู ุฐูุงูู ู
ููู ฺขูุชููุงููู ุฏูุบู ููุฑููู ุฐูู
ูููุณูุ ุญูููู
ูุง ู
ููู ูููููููุฑู ุฏู ุงููููุนูู
ูููู ฺููขูุชููุงูุ ููุชูุงุณููุงู ุฏูุบู ููุฑููู ุฐูู
ูููุณู ุฏููุงูู
ููู ููููููุชูุฑู ุฏู ฺงูุณูุฑูููุ ุจูุฑูููููฐูููู ุฐูุงุณู ุฐูู
ู ฺููขูููุ ุจูุงุจู ูููุงููู ุนูุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zaki ya hauro daga cikin ruฦuฦinsa, Mai hallaka al'ummai ya kama hanya, Ya fito daga wurin zamansa don ya mai da ฦasarku kufai, Ya lalatar da biranenku, su zama kango, ba kowa.