Jeremiah 40:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da dukan Yahudawan da suke a Mowab, Ammon, Edom da sauran ฦasashe suka ji cewa sarkin Babilon ya bar raguwa a Yahuda ya kuma naษa Gedaliya ษan Ahikam, ษan Shafan gwamna a kansu,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ูููููุฏูุงูููู ุฏูุณูููููฐ ุงูู ู
ููุงูููุจู ุฏู ุงููู
ูููุงูู ุฏู ุนูููฐุฏููุงู
ู ุฏู ุณูููุฑููู ฺงูุณูุงุดูููฐ ููู
ู ุณูููุฌู ุซูููฐูู ุณูุฑููููู ุจูุงุจูููู ููุจูุฑู ุถูุบููุงูููุฑู ูููููุฏูุงููุง ุณูุฐููููู ุนฺูงูุณูุฑู ูููููุฏูุ ุณููู ููู
ูุฌู ุซูููฐูู ููู
ูููุฏู ุบูููฐุฏููููู ุทููู ุงููููููู
ู ุฌูููููู ุดฺูขููู ฺ ููู
ูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuma Yahudawan da suke a Mowab, da Ammon, da Edom, da kuma sauran ฦasashe suka ji, cewa Sarkin Babila ya bar waษansu mutane a Yahuza, ya kuma shugabantar da Gedaliya ษan Ahikam, jikan Shafan a kansu,