Jeremiah 40:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai suka dawo ƙasar Yahuda, wurin Gedaliya a Mizfa, daga dukan ƙasashen da suke a warwatse. Suka girbe ruwan inabi a yalwace da ’ya’yan itatuwan kaka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ دُكَنْ يَهُودَاوَنَّنْ سُكَجِ وَنَّنْ لَابَرِ، سَيْ سُكَ دَاوُاْ دَغَ دُكَنْ ڧَسَاشٜىٰنْ دَ عَكَ كُواْرٜىٰسُ؞ سُكَ دَاوُاْ ڧَسَرْ يَهُودَ سُكَذُواْ وُرِنْ غٜىٰدَلِيَ أَ مِظْڢَ، سُكَ كُوَيِ غِرْبِے، سُكَ أَجِيٜىٰ ضُوً إِنَبِے دَ یَیَنْ إِتَاثٜىٰ عَيَلْوَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai dukan Yahudawa suka koma daga inda aka kora su zuwa ƙasar Yahuza. Suka zo wurin Gedaliya a Mizfa. Suka tattara ruwan inabi da 'ya'yan itatuwa na kaka da yawa.