Jeremiah 40:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yohanan ɗan Kareya da dukan manyan sojoji da suke a karkara suka zo wurin Gedaliya a Mizfa
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتَرَانَ سَيْ يُواْهَنَنْ طَنْ كَرٜىٰيَ دَ دُكَنْ شُوغَبَنِّنْ سُواْجُواْجِنْ دَسُكٜىٰ أَدَاجِ، سُكَذُواْ وُرِنْ غٜىٰدَلِيَ أَ مِظْڢَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yohenan ɗan Kareya kuwa, tare da dukan shugabannin sojojin da suke cikin sansani a karkara, suka zo wurin Gedaliya a Mizfa.