Jeremiah 40:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da shugaban matsaran ya sami Irmiya sai ya ce masa, “ Ubangiji Allahnka ya sa wannan masifa saboda wannan wuri.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَمَ سَيْ شُوغَبَنْ یَنْ غَادِنْ سَرْكِے يَكِرَا إِرْمِيَ أَغٜىٰڢٜىٰ يَثٜىٰ مَسَ « يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكَ يَسَنَرْدَ وَنَّنْ مَسِيڢَرْ دَ تَڢَاطُواْ وَوُرِنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shugaban matsara ya ware Irmiya, sa'an nan ya ce masa, “Ubangiji Allahnka ne ya hurta wannan masifa a kan wurin nan.