Jeremiah 40:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu kuma Ubangiji ya cika shi; ya yi kamar yadda ya faษa. Dukan wannan ya faru domin kun yi zunubi ga Ubangiji ba ku kuwa yi masa biyayya ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดูุ ููููููููฐูู ููุง ุนูููููุชู ุฏูููุฏููู ููุฏูู ฺููขูุทูุงุ ุบูู
ูุง ูููููู ูู ููููููููฐูู ุฐููููุจูุ ฺููููงู ูููู ุจูููููู ุฏู ู
ูุบูููุฑูุณูุ ุณูุจููุงูุฏู ุญูููููููฐ ููููููู ู
ูุณฺููขู ุชฺูขูุงุทููุงู ู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi kuwa, ya yi kamar yadda ya faษa, domin kun yi wa Ubangiji zunubi, ba ku yi biyayya da muryarsa ba, don haka wannan masifa ta auko muku.