Jeremiah 40:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gedaliya ษan Ahikam, ษan Shafan, ya yi rantsuwa don yฤ tabbatar musu da mutanensu. Ya ce, โKada ku ji tsoron bauta wa Babiloniyawa. Ku zauna a ฦasar ku bauta wa sarkin Babilon, zai kuma yi muku amfani.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูููฐุฏููููู ุทููู ุงููููููู
ู ุฌูููููู ุดฺูขููู ูููู ู
ูุณู ุถฺููููููุงุ ุณูู ุฏู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุณู ููุซูููฐ ยซููุฏู ููุฌฺูููุงูุฑููุงูู ุฐูู
ู ุนฺูงูุฑฺูงูุดููู ู
ูุชูููููฐูู ุจูุงุจููููุ ููุฐููููู ุนฺูงูุณูุฑู ูููู ููุณูุฑููููู ุจูุงุจูููู ุจููููููุ ุฐูุงูู ูููู ุณูุงู
ู ุฐูู
ููู ููุงฺขูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gedaliya ษan Ahikam, jikan shafan ya rantse musu da mutanensu, ya ce, โKada ku ji tsoron bauta wa Kaldiyawa, ku yi zamanku a ฦasar, ku bauta wa Sarkin Babila, za ku kuwa zauna lafiya.