Jeremiah 41:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da Yohanan ษ—an Kareya da dukan shugabannin sojojin da suke tare da shi suka ji dukan laifofin da Ishmayel ษ—an Netaniya ya aikata,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠููˆุงู’ู‡ูŽู†ูŽู†ู’ ุทูŽู†ู’ ูƒูŽุฑูœู‰ูฐูŠูŽ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู‘ูู†ู’ ุณููˆุงู’ุฌููˆุงู’ุฌูู†ู’ุณูŽ ูƒููˆูŽ ุณููƒูŽุฌู ู„ูŽุงุจูŽุฑูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุงุฑู’ ุฏูŽ ุงู•ูุณู’ู…ูŽูฐุนููŠู„ู ุทูŽู†ู’ ู†ูœู‰ูฐุชูŽู†ููŠูŽ ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sa'ad da Yohenan ษ—an Kareya, tare da dukan shugabannin sojoji da suke tare da shi suka ji irin wannan mugun aiki wanda Isma'ilu ษ—an Netaniya ya yi,