Jeremiah 41:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ishmayel ya kuma kashe dukan Yahudawan da suke tare da Gedaliya a Mizfa, haka ma ya yi da sojojin Babiloniyawan da suke can.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุณูู
ููฐุนูููู ููู
ู ูููููููุดูููฐ ุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ููููฐููููููฐ ุฏู ุบูููฐุฏููููู ุฏู ููู
ู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ููููุฏููู ููุทูููุฏู ุณูููููฐูููู ุนููููู ุงูู ู
ูุธฺูขูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Isma'ilu kuma ya kashe dukan Yahudawa da suke tare da Gedaliya a Mizfa da waษansu sojojin Kaldiyawa da suke a wurin.