Jeremiah 41:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ga mutane tamanin daga Shekem, Shilo da Samariya suka zo da gemunsu a aske, da tufafinsu a kece, da jikunansu a tsage, suka kawo hadayun gari da turare tare da su a gidan Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุทูููุณู ู
ูุชูููููฐ ุชูู
ููฐูููู ุณููู ฺขูุชููุงู ุฏูุบู ุบูุฑูุถููู ุดูููฐููููฐู
ู ุฏู ุดููููุงู ุฏู ุณูู
ูุฑููู ุฐูููุง ู
ูุธฺูขู ุฏููุงูู
ููู ุณูู
ฺููงู ููุฏูุงูู ุงูู ุบูุฏููู ููููููููฐูู ุ ุณููู ุฑฺูงูููฐ ุฏู ููุฏูุงููุฑู ุญฺูู ุฏู ููุฏูุงููุฑู ุชูุฑูุงุฑูููฐุ ููู
ู ุณููู ุฑูุบูุง ุณููู ุงููุณูููููฐ ุบูููฐู
ูููุณูุ ุณููู ูููููุงุบูููฐ ุฑููุบูููููุณูุ ุณููู ููู
ู ฺฺููููฐุบู ุฌูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai waษansu mutane, su tamanin, suka zo daga Shekem, da Shilo, da Samariya, da gemunsu a aske, da tufafinsu a kece, da jikunansu a tsage. Suka kawo hadaya ta gari da hadayar turare domin su miฦa a Haikalin Ubangiji.