Jeremiah 41:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka shiga cikin birni, sai Ishmayel ษan Netaniya da mutanen da suke tare da shi suka karkashe su suka zubar a rijiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุณููู ูููู ฺูููููุฑู ุบูุฑููู ู
ูุธฺูขูุ ุณููู ุงููุณูู
ููฐุนูููู ุทููู ููููฐุชููููู ุฏู ู
ูุชูููููฐููุณู ุณููู ููุดูููฐ ู
ูุชูููููฐ ุฏูุบู ุบูุฑูุถููู ุดูููฐููููฐู
ู ุฏู ุดููููุงู ุฏู ุณูู
ูุฑูููุ ุณูููุฌูููฐฺขู ุบููููููููููุณู ุซููููู ููุชู ุฑูุฌูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suka shiga birnin, sai Isma'ila ษan Nataniya da mutanen da suke tare da shi suka kashe su, suka jefa su a wata rijiya.