Jeremiah 41:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma goma daga cikinsu suka ce wa Ishmayel, โ€œKada ka kashe mu, muna da alkama da shaโ€™ir, mai da kuma zuma, a ษ“oye a gona.โ€ Saboda haka ka bar mu kada ka kashe mu tare da sauran.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุบููˆุงู’ู…ูŽ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุณููƒูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽ ุงู•ูุณู’ู…ูŽูฐุนููŠู„ู ยซูƒูŽุฏูŽ ูƒูŽูƒูŽุดูœู‰ูฐู…ู! ู…ูู†ูŽุฏูŽ ุงู”ูŽุฌููŠูŽุฑู’ ุญูŽฺŸูู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ูƒูŽู…ูŽ ุฏูŽ ู†ูŽุจูŽู„ูœู‰ูฐ ุฏูŽ ู…ูŽูŠู’ ุฏูŽ ุธูู…ูŽุŒ ุฏููƒู’ ู…ูู†ู’ ูปููˆุงู’ูŠูœู‰ูฐุณู ุงู”ูŽุฏูŽุงุฌูุžยป ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุจูŽุฑู’ุณูุŒ ุจูŽูŠู’ ูƒูŽุดูœู‰ูฐุณู ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ุงู”ูŽุจููˆุงู’ูƒูŽู†ู’ ุชูŽฺขููŠูŽุฑู’ุณูุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma waษ—ansu mutum goma daga cikinsu suka ce wa Isma'ila, โ€œKada ka kashe mu, gama muna da rumbunan alkama, da na sha'ir, da kuma man zaitun da zuma a ษ“oye a cikin gonaki.โ€ Sai ya bar su, bai kashe su tare da abokansu ba.