Jeremiah 42:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Amma fa, in kuka ce, ‘Ba za mu zauna a wannan ƙasa ba,’ ta haka kuka kuma nuna rashin biyayya ga Ubangiji Allahnku,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹عَمَّا عِدَنْ كُكَثٜىٰ بَذَاكُ ذَوْنَ أَوَنَّنْ ڧَسَرْ بَ، كُنْيِ رَشِنْ بِيَيَّ دَ مُرْيَرْ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Amma idan kuka ce ba za ku zauna a wannan ƙasa ba, kuka ƙi yin biyayya da muryar Ubangiji Allahnku,