Jeremiah 42:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka yanzu, ku tabbatar da wannan. Za ku mutu ta wurin takobi, yunwa da annoba a wurin da kuke so ku tafi ku zauna.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنْذُ كُسَنِ ڢَا، لَلَّيْ ذَاكُ مُتُ تَوُرِنْ تَكُواْبِے دَ يُنْوَ دَ بَلَعِ أَ عِنْدَ كُكٜىٰسُواْ كُتَڢِے كُذَوْنَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka yanzu fa ku sani takobi, da yunwa, da annoba, su ne ajalinku a wurin can da kuke sha'awar ku zauna.”