Jeremiah 42:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™an nan suka ce wa Irmiya, โ€œ Ubangiji ya zama shaida na gaskiya da kuma aminci a kanmu in ba mu yi bisa da duk abin da Ubangiji Allahnka ya aike ka ka faษ—a mana ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุณููƒูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽ ุงู•ูุฑู’ู…ููŠูŽ ยซุจูŽุฑู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ุดูŽูŠู’ุฏูŽ ู…ูŽูŠู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ู…ูŽูŠู’ ุงู”ูŽู…ูู†ู’ุซู ุนูŽูƒูŽู†ู’ู…ู ุนูุฏูŽู†ู’ ุจูŽู…ููŠู ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ุจูุณูŽุบูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒูŽ ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒูœู‰ูฐูƒูŽ ูƒูŽฺขูŽุทูŽุง ู…ูŽู†ูŽุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan suka ce wa Irmiya, โ€œUbangiji mai gaskiya, mai aminci ya zama shaida a tsakaninmu, idan ba mu yi duk yadda Ubangiji Allahnka ya aiko ka gare mu ba.