Jeremiah 42:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce musu, โGa abin da Ubangiji, Allah na Israโila, wanda kuka aike ni gare shi don in gabatar da kukanku, yana cewa,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุบูุง ุงููุจูููุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููููุฏู ูููู ุนูููููููฐูู ุงููููุฑูููุณู ุฏููุงูู
ููู ุงููููู
ฺููงู ู
ูุณู ุถููุงฺูงููุงููููุ ฺููขูุทูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce musu, โGa abin da Ubangiji, Allah na Isra'ila, wanda kuka aike ni da koke-kokenku wurinsa ya ce,