Jeremiah 43:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Irmiya ya gama faษa wa mutane dukan maganar Ubangiji Allahnsu, duk abin da Ubangiji ya aike shi ya faษa musu,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุงููุฑูู
ููู ููุบูู
ู ฺขูุทูุง ููุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ุฏููููู ููููู
ููุงูู
ูููููู ุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ููุณู ููุนูููููููฐุดู ฺููขูุทูุง ู
ูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Irmiya ya gama faษa wa dukan jama'a maganar da Ubangiji Allahnsu ya aiko musu da ita,