Jeremiah 43:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Baruk ษ—an Neriya yana zuga ka a kanmu don ka ba da mu ga Babiloniyawa, don su kashe mu ko su kai mu zaman bauta a Babilon.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุฑููƒู’ ุทูŽู†ู’ ู†ูœู‰ูฐุฑููŠูŽ ู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุฐูุบูŽูƒูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ู…ูุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูŠูŽู…ููŠฺงูŽู…ู ุงู”ูŽู‡ูŽู†ู‘ูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุจูŽุงุจููŠู„ูŽ ุณููƒูŽุดูœู‰ูฐู…ูุŒ ูƒููˆุงู’ ูƒููˆูŽ ุณููƒูŽูŠู’ู…ู ุจูŽูˆู’ุชูŽุง ุนูŽ ุจูŽุงุจููŠู„ูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Baruk ษ—an Neriya shi ne ya sa ka faษ—i wannan magana gฤba da mu, don ka bashe mu a hannun Kaldiyawa domin su kashe mu, ko kuwa su kai mu bauta a Babila.โ€