Jeremiah 43:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Yohanan ษan Kareya da dukan shugabannin sojoji da dukan mutane suka yi rashin biyayya ga umarnin Ubangiji da su zauna a ฦasar Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ูููุงููููููู ุทููู ููุฑูููฐูู ุฏู ุฏููููู ุดููุบูุจูููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ุฏู ุฏููููู ุณูููุฑููู ู
ูุชูููููฐูู ุจูุณููู ุจูููููู ุฏู ู
ูุฑูููุฑู ููููููููฐูู ุซูููฐูู ุณูุฐููููู ุนฺูงูุณูุฑู ูููููุฏู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yohenan ษan Kareya, da dukan shugabannin sojoji, da dukan jama'a, ba su yi biyayya da umarnin Ubangiji, su zauna a ฦasar Yahuza ba.