Jeremiah 43:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Yayinda Yahudawa suna kallo, ka ɗauki waɗansu manyan duwatsu tare da kai ka kuma binne su cikin yumɓu a tubalin dakalin ƙofar shiga fadar Fir’auna a Tafanes.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ݣُوشٜىٰ مَنْيَنْ دُوَڟُو أَ حَنُّنْكَ، كَٻُواْيٜىٰسُ أَدَٻٜىٰنْ لَكَرْ دَ عَكٜىٰ تَاكَاوَ أَوُرِنْ شِغَ ڧُواْڢَرْ غِدَنْ سَرْكِے ڢِرْعَوْنَ عَبِرْنِنْ تَكْڢَنْكٜىٰسْ؞ كَيِ حَكَ أَعِدُوانْ مُتَنٜىٰنْ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Kwashi manyan duwatsu da hannunka, ka ɓoye su a ƙofar shiga fādar Fir'auna a Tafanes a idon mutanen Yahuza,