Jeremiah 44:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan maganata zo wa Irmiya game da dukan Yahudawa masu zama a Masar ta ฦasa, a Migdol, Tafanes da Memfis, da kuma a Masar ta Bisa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุง ู
ูุบูููุฑู ุฏู ููููููููฐูู ฺููขูุทูุง ูู ุงููุฑูู
ููู ุฏููุงูู
ููู ุฏููููู ูููููุฏูุงูููู ุฏูุณูููููฐ ุฐูู
ู ุนฺูงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ ุงูู ู
ูุบูุฏููุงูู ุฏู ุชฺูููขูููููููฐุณู ุฏู ู
ูููฐู
ฺูขูุณู ุฏู ุฏููููู ูููููููู ฺขูุชูุฑููุงุณู ุนูููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya yi magana da Irmiya a kan dukan Yahudawan da suke zaune a ฦasar Masar, a garin Migdol, da Tafanes, da Memfis, da dukan ฦasar Fatros, ya ce,