Jeremiah 44:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Babu wani daga raguwar Yahuda wanda ya tafi Masar da zai kuษ“uta ko ya tsira har ya komo zuwa ฦ™asar Yahuda, wadda za su yi marmari su komo su zauna; babu wani da zai komo sai dai โ€™yan gudun hijira.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ุถูŽุบููˆุงู’ูˆูŽุฑู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุบูุฏู ุฐููˆูŽุง ู…ูŽุตูŽุฑู’ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณูุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ุŒ ุจูŽุงุจู ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ฺŸููŠุฑูŽุง ูŠูŽุฏูŽุงูˆูุงู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุž ูƒููˆุงู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุณูู†ูŽ ู…ูŽุฑู’ู…ูŽุฑู ุณูุฏูŽุงูˆูุงู’ ุณููŠูุฐูŽู…ูŽ ุงู”ูŽู†ูŽู†ู’ุŒ ุจูŽุงุจููˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ุฏูŽุงูˆูุงู’ ุณูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ูƒูŽุทูŽู†ู’ ุฏูŽ ุณููƒูŽ ฺŸููŠุฑูŽุงุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba waษ—ansu daga cikin mutanen Yahuza da suka ragu, waษ—anda suka zo Masar da zama, da za su tsere ko su rayu. Ba wani daga cikinsu da zai koma Yahuza inda suke marmarin komawa da zama, ba wanda zai koma, sai dai 'yan gudun hijira.โ€