Jeremiah 44:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lalle za mu aikata duk abin da muka ce za mu yi. Za mu ฦ™one turare ga Sarauniyar Sama za mu kuma miฦ™a hadayun sha gare ta kamar dai yadda mu da kakanninmu, sarakunanmu da fadawanmu muka yi a garuruwan Yahuda da kuma kan titunan Urushalima. A lokacin muna da abinci a yalwace muna kuma da arziki ba mu kuma da wata damuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุญูŽฺงููŠฺงูŽุŒ ุฐูŽุงู…ู ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ู…ููƒูŽูŠู ุถูŽู†ู’ฺŸููˆูŽุง ุฐูŽุงู…ููŠูุž ุฐูŽุงู…ู ู…ููŠฺงูŽ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠู ุบูŽ ุตูฺขู‘ูŽุฑู’ ุงู”ูŽู„ู‘ููŠูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ุณูŽุฑูŽูˆู’ู†ููŠูŽุฑู’ ุณูŽู…ูŽุž ุฐูŽุงู…ู ู…ููŠฺงูŽ ู…ูŽุชูŽ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠู ู†ูŽุงู”ูŽุจูู†ู’ ุดูŽุง ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ู…ููƒูŽ ุณูŽุงุจูŽุงูŠู ุงู”ูŽุบูŽุฑูุถููˆู‹ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽ ุฏูŽ ุนูŽุชููŠุชูู†ูŽู†ู’ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุŒ ู…ููˆ ุฏูŽ ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ู’ู…ู ุฏูŽ ุณูŽุฑูŽุงูƒูู†ูŽู†ู’ู…ู ุฏูŽ ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู‘ูู†ู’ู…ูุž ุงู”ูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ูƒููˆูŽ ู…ูู†ูŽุฏูŽ ุนูŽุจูู†ู’ุซู ุนูŽูŠูŽู„ู’ูˆูŽุซูœู‰ูฐุŒ ู…ููƒูŽูŠู ุงู”ูŽุฑู’ุฒูฺงูุŒ ุจูŽุงุจููˆูŽุชูŽ ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za mu aikata dukan abin da muka faษ—a. Za mu miฦ™a wa gunkiyan nan, wato sarauniyar sama, hadayu, da hadayu na sha kamar yadda kakanninmu, da shugabanninmu suka yi a garuruwan Yahuza, da kan titunan Urushalima. A lokacin kuwa muna da abinci a wadace, muka arzuta, ba wata wahala.