Jeremiah 44:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œGa abin da Ubangiji Maษ—aukaki, Allah na Israโ€™ila yana cewa kun ga masifa mai girmar da na kawo a kan Urushalima da kuma a kan dukan garuruwan Yahuda. A yau sun zama hamada da kuma kango
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุงู•ูู†ู’ุฌูู†ู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุถูู†ู’ุฏูู†ูŽุงุŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุŒ ูƒูู†ู’ ุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูŽุณููŠฺขูŽุฑู’ุฏูŽ ู†ูŽูƒูŽูฐูˆูุงู’ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุบูŽุฑูุถููˆู‹ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุž ุบูŽุงุดูุŒ ูŠูŽู†ู’ุฐู ุณูู†ู’ ุฐูŽู…ูŽ ูƒูฺขูŽูŠู’ ูƒูู…ูŽ ุจูŽุงุจู ู…ูŽูŠู’ ุฐูŽู…ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ุณูุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œNi Ubangiji Mai Runduna Allah na Isra'ila, na ce, ku da kanku kun ga masifar da na aukar wa Urushalima, da dukan garuruwan Yahuza. Yanzu sun zama kufai, ba wanda yake zaune a cikinsu,