Jeremiah 44:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ Ubangiji bai tuna ya kuma yi tunani game da turaren da aka ฦone a garuruwan Yahuda da kan titunan Urushalima wanda ku da kakanninku, sarakunanku da fadawanku da mutanen ฦasar ba ne?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุงููุบูููููููุ ููููููููฐูู ุจูููุณูููุจู ูููุงู ููู
ู ููุชููู ุฏู ููุฏูุงูููู ุฏู ูููู ู
ฺููงู ุงููุบูุฑูุถููู ูููููุฏู ุฏู ุนูุชููุชููููู ุนูุฑููุดููููู
ู ุจูุ ุงููุบููููููู ููููููููฐูู ุจููู ุชููู ุฏู ููุฏูุงููููุฏู ููู ุฏู ููุงููููููููู ุฏู ุณูุฑูุงูููููููู ุฏู ุดููุบูุจูููููููู ุฏู ููู ู
ูุชูููููฐูู ฺงูุณูุฑู ูููู ู
ฺููงูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โA kan turaren da ku da kakanninku, da sarakunanku, da shugabanninku, da mutanen ฦasar, kuka ฦona a garuruwan Yahuza da a titunan Urushalima, kuna tsammani Ubangiji bai san su ba, ko kuna tsammani ya manta?