Jeremiah 44:22 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da Ubangiji bai iya jurewa da mugayen ayyukanku da kuma abubuwa banฦ™yama da kuka aikata ba, sai ฦ™asarku ta zama abin laโ€™ana da kufai babu mazauna yadda yake a yau.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุจูŽูŠู’ ุนููŠูŽ ฺงูŽุงุฑูŽ ุฌูู…ู’ุฑูœู‰ูฐูˆูŽุจูŽ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ู…ููˆุบูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ูƒู ุฏูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุจูŽู†ู’ ฺจูŽู…ูŽุฑู’ ุฏูŽ ูƒููƒูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽุž ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽู†ูœู‰ูฐ ฺงูŽุณูŽุฑู’ูƒู ุชูŽุฐูŽู…ูŽ ูƒูฺขูŽูŠู’ุŒ ู…ูŽุฑูŽุฑู’ ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ู ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ู„ูŽุนูŽู†ูŽุŒ ุจูŽุงุจู ูƒููˆุงู’ูˆูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ุชูŽุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุชูŽูƒูœู‰ูฐ ุนูŽูŠูŽูˆู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ba zai yarda da mugayen ayyukanku ba, da ฦ™azantarku da kuka aikata, don haka ฦ™asarku a yau ta zama kufai ba mai zama a cikinta. Ta zama abin ฦ™yama da la'ana.