Jeremiah 44:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Domin kun ฦone turare kuka kuma yi wa Ubangiji zunubi ba ku kuma yi masa biyayya ko ku kiyaye dokarsa ko ฦaโidodinsa ko farillansa ba, wannan masifa ta aukar muku, yadda yanzu kuka gani.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ุงููุจูุจูููููููู ุณููู ฺขูุฑู ุฏูููู ุณูุจููุงูุฏู ูููู ู
ฺููงู ููุฏูุงูู ุบู ููุทูููุณู ุงููููููุงูููุ ูููููู ูู ููููููููฐูู ุฐููููุจูุ ุจููููู ุจูููููู ุฏู ู
ูุฑูููุฑูุณูุจูุ ุจููููู ุชฺูขููู ุจูุณูุบู ูููุงูููุฑูููุฑูุณู ุฏู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏูููุณู ุฏู ุนูู
ูุฑูููููุณูุจูุ ุดูููุณูุง ุนููููู ุทูููููู ูููู ุซููููู ู
ูุณฺููขูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda kun ฦona turare, kun yi wa Ubangiji zunubi, ba ku yi biyayya da muryarsa ba, ba ku kiyaye dokokinsa, da umarnansa, da sharuษansa ba, shi ya sa wannan masifa ta auko muku a yau.โ