Jeremiah 44:25 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji Maษ—aukaki, Allah na Israโ€™ila, yana cewa ku da matanku kun nuna ta wurin ayyukanku abin da kuka yi alkawari saโ€™ad da kuka ce, โ€˜Lalle za mu yi abin da muka yi alkawari na ฦ™one turare da kuma miฦ™a hadayun sha ga Sarauniyar Sama.โ€™ โ€œTo, sai ku ci gaba, ku aikata abin da kuka yi alkawari! Ku cika alkawarinku!
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูู†ู’ุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุถูู†ู’ุฏูู†ูŽุง ุŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุŒ โ€นูƒููˆ ุฏูŽ ู…ูŽุงุชูŽู†ู’ูƒูุŒ ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ูƒู ูƒูู†ู’ ุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุฑู’ ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูƒููƒูŽ ฺขูŽุทูŽุง ุฏูŽ ุจูŽุงูƒูุž ุบูŽู…ูŽุง ูƒูู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุฐูŽุงูƒู ุซููƒูŽ ุถูŽู†ู’ฺŸููˆูŽุงุฑู’ ุฏูŽ ูƒููƒูŽูŠู ู†ูŽุซููŠุบูŽุจูŽุฏูŽ ู…ููŠฺงูŽ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠู ุฏูŽ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠู ู†ูŽุงู”ูŽุจูู†ู’ ุดูŽุง ุบูŽ ุณูŽุฑูŽูˆู’ู†ููŠูŽุฑู’ ุณูŽู…ูŽุžโ€บ ุชููˆุงู’ุŒ ุณูŽูŠู’ ูƒูุซููƒูŽ ุถูŽู†ู’ฺŸููˆูŽุงุฑู’ูƒูุŒ ูƒูุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุฑู’ ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูƒููƒูŽ ฺขูŽุทูŽุง!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, ya ce, โ€˜Ku da matanku kun faษ—a da bakinku, kun kuma aikata da hannuwanku, cewa za ku aikata wa'adodin da kuka yi na ฦ™ona turare, da miฦ™a hadayu na sha ga sarauniyar sama.โ€™ To, sai ku tabbatar da wa'adodinku, ku cika su!