Jeremiah 44:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, fushina mai ฦuna ya fฤษo a kan garuruwan Yahuda da kuma titunan Urushalima na kuma mai da su kufai da suke a yau.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ููุธูุจู ฺขูุดููู ุฏู ุฐูุงฺขููู ฺขูุดููู ุนููููู ุบูุฑูุถููู ูููููุฏู ุฏู ููู
ู ุนููููู ุชููุชููููู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุดูููุณูุง ุณููู ููููุซูููฐ ุณููู ุฐูู
ู ฺููขููู ููุฏูู ุณูููููฐ ุนูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka fushina ya yi zafi a kan garuruwan Yahuza da titunan Urushalima, don haka a yanzu sun lalace, suka zama kufai.