Jeremiah 44:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œTo, ga abin da Ubangiji Allah Maษ—aukaki, Allah na Israโ€™ila, yana cewa don me kuka kawo irin masifa mai girma haka a kanku ta wurin warewa daga Yahuda maza da mata, yara da jarirai, kun kuma bar kanku babu raguwa?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽุŒ ุงู•ูู†ู’ุฌูู†ู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุถูู†ู’ุฏูู†ูŽุง ุŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุŒ ุฏููˆุงู†ู’ู…ูœู‰ูฐ ูƒููƒูœู‰ูฐ ุฌูŽูฐูˆูุงู’ ูˆูŽูƒูŽู†ู’ูƒู ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุจูŽุจู‘ูŽุฑู’ ู…ูŽุณููŠฺขูŽุŸ ูƒูู†ูŽ ุณููˆุงู’ ูƒููƒูŽูˆูŽุฑู’ุฏูŽ ู…ูŽุธูŽุง ุฏูŽ ู…ูŽุงุชูŽุงุŒ ูŠูŽุงุฑูŽุง ุฏูŽ ุฌูŽุฑูุฑูŽูŠู’ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุŒ ุญูŽุฑู’ ูƒููƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุจูŽุงุจููˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุถูŽุบูœู‰ูฐุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œYanzu, ni Ubangiji Allah Mai Runduna, Allah na Isra'ila, ina tambaya, me ya sa kuke jawo wa kanku wannan babbar masifa, kuna so ku hallakar da mata da maza, yara da jarirai daga cikin Yahuza, har a rasa wanda zai wanzu?