Jeremiah 44:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kun manta mugayen ayyukan kakanninku, da na sarakuna da sarauniyoyin Yahuda da mugayen ayyukanku, da na matanku a cikin Yahuda da kan titunan Urushalima?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงู ูููู ู
ูููุชูุงุฏู ู
ููุบูููููฐูู ุงููููููููู ููุงููููููููู ุฏู ููุณูุฑูุงูููููู ูููููุฏู ุฏู ููู
ู ู
ูุบูููุชูุงุฑู ู
ูุงุชูููุณู ุฏู ู
ูุบูููุชูุงุฑููู ุฏู ู
ูุบูููุชูุงุฑู ู
ูุงุชูููููุ ููุฏูู ุณููู ุนูููููุชู ุนฺูงูุณูุฑู ูููููุฏู ุฏู ููู
ู ุนูุชููุชููููู ุนูุฑููุดููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko kun manta da mugayen ayyukan kakanninku, da na sarakunan Yahuza da na matansu, da naku, da na matanku, waษanda suka aikata a ฦasar Yahuza da kan titunan Urushalima?