Jeremiah 46:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Alโ€™ummai za su ji game da kunyar da kika sha; kukanki zai cika duniya. Jarumi zai yi tuntuษ“e a kan wani; dukansu biyu za su fฤษ—i tare.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ุณูู†ู’ ุฌู ู„ูŽุงุจูŽุฑูู†ู’ ูƒูู†ู’ูŠูŽุฑู’ูƒูุŒ ูƒููˆูƒูŽู†ู’ูƒู ูƒูู…ูŽ ูŠูŽูƒูŽูŠู’ ูƒููˆุงู’ุนูู†ูŽ ุนูŽุฏููˆู†ููŠูŽุงุž ุบูŽู…ูŽุง ุณููˆุงู’ุฌูŽ ูŠูŽูŠู ูƒูŽุฑููˆุงู’ ุฏูŽ ุณููˆุงู’ุฌูŽุŒ ุฏููƒูŽู†ู’ุณู ูƒููˆูŽ ุณููƒูŽ ฺขูŽุงุทู ุบูŽุงูˆูŽุง ุชูŽุฑูœู‰ูฐุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kunyarku ta kai cikin sauran al'umma, Kukanku kuma ya cika duniya. Soja na faษ—uwa bisa kan soja. Dukansu biyu sun faษ—i tare.