Jeremiah 46:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku tattara kayanku don shirin zuwa zaman bauta, ku da kuke zama a Masar, gama Memfis za tฤ zama kufai ta zama kango, babu mazauna.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชูุงุฑู ููุงูููููู ุฏููุงูู
ููู ุฐูููุง ุจูููุชูุงุ ููุง ููููฐ ุฐููุซูููุงุชู ู
ููู ุฐูู
ู ุงูู ู
ูุตูุฑู! ุบูู
ูุง ุจูุฑููููู ู
ูููฐู
ฺูขูุณู ุฐูุงุชู ููููุซูููฐุ ุฐูุงุชู ุฐูู
ู ฺููขูููุ ุจูุงุจู ูููุงููู ุนูุซูููููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ku mazaunan Masar, Ku shirya kayanku don zuwa bauta, Gama Memfis za ta lalace, ta zama kufai, Ba mai zama a ciki.