Jeremiah 46:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โWane ne wannan mai tashi kamar Nilu, kamar koguna masu tafasar ruwaye?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููููููฐููููฐ ููููููู ู
ููู ุชูุงุณููุงููู ููู
ูุฑู ุถููู ูููุงูุบููู ููููุ ููู
ูุฑู ูููุงูุบููููู ุฏู ุถูููููุณู ุณูููููฐ ุงููู
ูุจูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wane ne wannan mai tashi kamar Kogin Nilu, Kamar kogunan da ruwansu yake ambaliya?