Jeremiah 46:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masar tana tashi kamar Nilu, kamar koguna masu tafasa. Tana cewa, โZan tashi in rufe duniya; zan hallakar da birane da kuma mutanensu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุตูุฑู ุซูููฐ ุชูููููฐ ุชูุงุณููุงููู ููู
ูุฑู ูููุงูุบููู ููููุ ููู
ูุฑู ูููุงูุบููููู ุฏู ุถูููููุณู ุณูููููฐ ุงููู
ูุจูููููุ ู
ูุตูุฑู ุชูุซูููฐุ โนุฐููู ุชูุงุดู ุงูููู ุฑฺูขูููฐ ุฏููููู ุฏููููููุงุ ุฐููู ุฑูุดูููฐ ุจูุฑูููููฐ ุฏู ุฏููููู ู
ูุฐูููููููุณูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masar tana tashi kamar Nilu, Kamar kogunan da ruwansu yake ambaliya. Masar ta ce, โZan tashi, in rufe duniya, Zan hallaka birane da mazauna cikinsu.โ