Jeremiah 46:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi sukuwar hauka, ya dawakai! Ku tashi a guje, ya mahayan kekunan yaฦi! Ku yi ta fitowa, ya jarumawa, mutanen Kush da kuma Ludim masu riฦon garkuwoyi, mutanen Lidiya, masu iya jan baka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุบูุจูุ ููุง ููู ู
ูุงุณู ูููููู ุฏูููููุ ููุดูุบู ุฏู ุฐูุงฺขูุ ููู ู
ูุงุณู ุชฺููงููู ููููฐูููููู ุฏููุงููู! ููู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ู
ูุงุณู ุนููู ููุงฺงูุ ูููู ุบูุจู! ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุงููุชููููุงฺูขููู ุฏู ูู ฺขูุชู ู
ูุงุณู ุฑฺูงูููฐ ุบูุฑูููููุ ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ููุฏู ู
ูุงุณู ุนููู ููุงฺงู ุฏู ุจูููุ ูููู ุบูุจู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku haura, ku dawakai, Ku yi sukuwar hauka, ku karusai! Bari sojoji su fito, Mutanen Habasha da Fut masu riฦon garkuwoyi, Da mutanen Lud, waษanda suka iya riฦon baka.