Jeremiah 47:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga maganar Ubangiji da ta zo wa Irmiya annabi game da Filistiyawa kafin Fir’auna ya yaƙi Gaza.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا سَڧُوانْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَڢَطَا وَ أَنَّبِے إِرْمِيَ غَمٜىٰدَ ڢِلِسْتِيَاوَا، كَاڢِنْ ڢِرْعَوْنَ يَكَٰوُاْ مُسُ يَاڧِ عَبِرْنِنْ غَاظَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kafin Fir'auna ya ci Gaza da yaƙi Ubangiji ya yi magana da Irmiya a kan Filistiyawa.