Jeremiah 47:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji yana cewa, โDubi yadda ruwaye suna tasowa a arewa; za su zama kogi mai rigyawa. Za su malala a ฦasa da kuma a kan kome da yake cikinta, garuruwa da waษanda suke zaune a cikinsu. Mutane za su yi kuka; dukan mazaunan ฦasar za su yi kururuwa
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌููู ููููููููฐูู ุ ยซุบูุงุดูุ ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูุง ุณููู ุชูุงุณููุงููู ุฏูุบู ุงููุฑูููฐููุ ููู
ูุฑู ุชูุงุณููุงูููุฑู ุถููู ูููุงูุบูุ ุฐูุงุณู ุฐููุงู ููู
ูุฑู ุงููู
ูุจูููููุฑู ุถูููุ ุณูุฑฺูขูููฐ ฺงูุณูุฑูุฏู ุฏููููู ูููุงูู
ูููฐ ุนูุซูููููุชูุ ุณูุฑฺูขูููฐ ุฏููููู ุบูุฑูุฑููู ุฏู ู
ูุฐูููููููุณูุ ุฌูู
ูุนูุฑู ฺงูุณูุฑู ุฐูุงุณููู ููููููู ููููฐู
ููู ุชูููู
ููููุงูุ ุฏููููู ู
ูุฐููููููู ฺงูุณูุฑู ุฐูุงุณููู ุชู ุงูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, โGa shi, ruwa yana tasowa daga arewa, Zai zama kogi da yake ambaliya. Zai malala bisa ฦasa da dukan abin da yake cikinta, Da birni da mazauna cikinsa, Maza za su yi kuka, Dukan mazaunan ฦasar za su yi kuka.