Jeremiah 47:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama rana ta zo da za a hallaka Filistiyawa a kuma datse dukan waษanda suka ragu waษanda za su iya taimakon Taya da Sidon. Ubangiji yana gab da hallaka Filistiyawa, raguwa daga bakin tekun Kaftor.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุฑูุงููุฑู ูููููููุฑู ุฏููููู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ุชูุฐููุงูุ ุฑูุงููุฑู ุฏู ุฐูุงุนู ููููุฑูุฏู ูููุงูููููููฐ ู
ููู ุชูููู
ููููุงูู ุชููู ุฏู ุณูุฏููุงููุ ููููููููฐูู ูููู ูููููููุฑู ุฏู ฺขูููุณูุชูููุงููุงุ ุถูุบููุงูููุฑู ููุทูููุฏู ุณูููุฐููุงู ุฏูุบู ฺูุจูุฑููู ููุฑูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin lokacin hallaka dukan Filistiyawa ya yi. Za a datse wa Taya da Sidon kowane taimakon da ya ragu, Gama Ubangiji zai hallaka Filistiyawa Waษanda suke baฦin teku na Kaftor.