Jeremiah 47:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ta yaya zai huta sa’ad da Ubangiji ya umarta, sa’ad da ya umarta shi don yă faɗa wa Ashkelon da kuma bakin teku?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا يَيَ ذَيْ هُوتَ، تُنْدَ نِے يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ نَا عَيْكٜىٰشِ؟ نَا عُمَرْثٜىٰشِ يَيِ يَاڧِ دَ أَشْكٜىٰلُوانْ، دَ مَذَوْنَنْ بَاكِنْ تٜىٰكُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙaƙa zai huta, tun da ni Ubangiji ne na umarce shi? Ni Ubangiji na umarce shi ya yi yaƙi da Ashkelon Da mazauna a bakin teku.”