Jeremiah 48:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSauko daga darajarku ku zauna a busasshiyar ฦasa, Ya mazaunan Diyar Dibon, gama shi mai hallaka Mowab zai haura a kanku zai kuma lalace biranenku masu kagarai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููู ู
ูุฐููููููู ุบูุฑูููุ ููุง ุฐููุซูููุงุชู ุฏูุจููุงููุ ููุณููููู ุฏูุบู ููุฑููู ุฐูู
ููููู ู
ููู ุฏูุฑูุฌูุ ููุฐููููู ุนฺูงููุฑูุฑู ฺงูุณูุงุ ุบูู
ูุง ู
ููู ูููููููุฑู ุฏู ู
ููุงูููุจู ฺููขูุงุทููุงู ู
ูููุ ููุงุฑูุบูุง ููุฑูุดูููฐ ููุฑูุงุฑูููฐูููู ู
ูุงุณู ููุชูููโุบูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku da kuke zaune a Dibon, Ku sauka daga wurin zamanku mai daraja, Ku zauna a busasshiyar ฦasa, Gama mai hallaka Mowab ya zo ya yi gab da ku. Ya riga ya rushe kagararku.