Jeremiah 48:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku tsaya a bakin hanya ku duba, ku da kuke zama a Arower. Ku tambayi mutumin da yake gudu da macen da take tserewa, tambaye su, โMe ya faru?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููู ู
ูุฐููููููู ุงููุฑููุงูููููฐุฑูุ ฺููููู ุนููููู ุญููููู ููุฏููุจูุ ููุชูู
ูุจููู ููููุฏู ููููููฐ ุบูุฏูุ ูููุงู ููุฏูู ุชูููููฐ ุบูุฏููู ฺููุฑูุงุ ููุซูููฐุ โนุดูููุ ู
ูููฐููููฐููููฐ ฺููขูุฑูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku mazaunan Arower, Ku tsaya a kan hanya, ku jira, Ku tambayi wanda yake gudu Da wanda yake tserewa, Abin da ya faru.