Jeremiah 48:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Israโila ma bai zama abin dariya a gare ki ba? Ba a kama shi cikin ษarayi, har kaษa kai na baโa kike yi a duka saโad da kike magana game da shi?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููฐ ู
ููุงูููุจูุ ููุชููู ููุฏูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุชูุฐูู
ู ู
ููู ุงููุจููู ุฏูุงุฑูููุงุ ุบูุงุดูุ ุฏููู ุณูุนูุฏูู ููููููฐ ู
ูุบููู ุนูููููุณูุ ุณููู ููููุทู ูููู ููุฑูููฐููุ ููู
ูุฑู ุณููู ุฐูู
ู ูปูุฑููููู ุฏู ุนููู ููุงู
ู ุฏู ุณูุงุชูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kin yi wa mutanen Isra'ila dariya. A kowane lokacin da kika ambaci sunansu, sai ki taษa kanki da raini kamar an kama su tare da ษarayi.