Jeremiah 48:39 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โDuba yadda aka ragargazar ta ita! Duba yadda suke kuka! Duba yadda Mowab ta juya bayanta da kunya! Mowab ta zama abin baโa abin tsoro ga dukan waษanda suke kewaye da ita.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุจู ููุฏูู ุงฺููููขูุฑฺูขูุดูููฐ ู
ููุงูููุจู! ู
ูุชูููููฐููุชู ุณููู ูููููุงุ ุฏููุจู ููุฏูู ุชููปููุงูููููฐ ฺขูุณูููุฑูุชู ุณูุจููุงูุฏู ููููููุง! ู
ูุชูููููฐูู ู
ููุงูููุจู ุณููู ุฐูู
ู ุงููุจููู ุฏูุงุฑูููุง ุฏู ุงููุจููู ฺููุงูุฑููุงู ุบู ุฏููููู ุงููููุนูู
ูููู ุฏูุณูููููฐ ููููฐููููููฐ ุฏู ุนูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An farfashe Mowab, ta yi kuka, ta kunyata! Ta zama abin dariya da abin tsoro ga waษanda suke kewaye da ita.