Jeremiah 48:41 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a ci Keriyot a kuma kame kagarai. A wannan rana zukatan jarumawan Mowab za su zama kamar zuciyar macen da take naฦuda.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงุนู ุซู ุบูุฑูุถููู ู
ููุงูููุจู ุฏู ููุงฺงูุ ุนูููู
ู ููุฑูุงุฑูููฐููุชู ู
ูุงุณู ููุชูููโุบูุ ุงูู ุฑูุงููุฑู ููููุ ุธูููุงุชููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ู
ููุงูููุจู ุฐูุงุณู ุฐูู
ูุ ููู
ูุฑู ุฐููุซูููุงุฑู ู
ูุซูููฐูู ุฏูุชูููููฐ ุซููููู ุฐูุงฺขููู ฺููงูุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a ci garuruwa da kagarai da yaฦi, A wannan rana zukatan sojojin Mowab Za su zama kamar zuciyar macen da take naฦuda.