Jeremiah 49:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da Ammonawa. Ga abin da Ubangiji yana cewa, “Isra’ila ba shi da ’ya’ya maza ne? Ba shi da magāda ne? To, me ya sa Molek ya mallaki Gad? Me ya sa mutanensa suka zama a garuruwansa?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا سَڧُوانْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَڢَطَا غَمٜىٰدَ مُتَنٜىٰنْ أَمُّوانْ؞ إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ ، «أَغَنِنْكُ، إِسْرَٰٓءِيلَ بَاشِ دَ یَیَ نٜىٰ؟ كُواْ بَاشِ دَ وَنْدَ ذَيْثِ غَادُوانْسَ نٜىٰ؟ تُواْ، مٜىٰيَسَا كُو مَاسُ بَوْتَاوَ مُواْلٜىٰكْ كُكَ كَرْٻِ ڧَسَرْ غَدْ نَمُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؟ مٜىٰيَسَا كُو مُتَنٜىٰنْ مُواْلٜىٰكْ كُكَ مَلَّكِ غَرُضُوً غَدْ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan shi ne abin da Ubangiji ya faɗa akan Ammonawa, “Isra'ila ba shi da 'ya'ya ne? Ko kuwa ba shi da māgada ne? Me ya sa waɗanda suke bautar Milkom suka mallaki inda Gad take zama, Suka zauna a garuruwanta?