Jeremiah 49:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Me ya sa ba a tafi aka bar sanannen birnin nan ba, birnin da nake jin daɗi?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ دِمَشْڧُ سُنْثٜىٰ وَجُونَ، ‹دُوبَ يَدَّ بِرْنِنْمُ دَ يَيِ سُونَ، وَنْدَ يَكَنْسَامُ ڢَضٍ ثِكِ، يَذَمَ كُڢَيْ!›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙaƙa aka manta da sanannen birni, Birnin da take cike da murna?