Jeremiah 49:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKi yi kuka, ya Heshbon, gama an hallaka Ai! Ku tฤ da murya ku yi kuka, ya mazaunan Rabba! Ku sa tufafin makoki; ku ruga nan da can a cikin katanga, gama Molek zai tafi bauta, tare da firistocinsa da kuma fadawansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูู ุงูููููุ ููุง ููู ู
ูุชูููููฐูู ููููฐุดูุจููุงููุ ุบูู
ูุง ุงููููููููููู ุจูุฑููููู ุงูููู! ูููููููุงุ ููุง ููู ู
ูุชููู ุฑูุจููููุ ููุณูุง ููุงูููู ููููู ุจฺูงููู ุซูููุ ูููู ู
ููููุงูููุ ูููู ุบูุฏูุ ูููู ูููู ุฏู ูููฐููุงููู ุซููููู ููุชูููโุบูุฑู ุจูุฑูููุ ุบูู
ูุง ุบููููููููู ู
ููุงูููููฐูู ุฐูุงุนู ูููู ุดู ุจูููุชูุง ุงููููุชู ฺงูุณูุงุ ุฏููู ุฏู ฺขูุฑูุณูุชููุงูุซูููุณู ุฏู ุดููุบูุจูููููู ุงููุฏูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKi yi kuka, ya Heshbon, gama Ai ta zama kufai! Ku yi kuka, ku mutanen Rabba, ku sa tufafin makoki. Ku yi gudu, kuna kai da kawowa a cikin garuka, Gama za a kai Milkom bauta tare da firistocinsa da wakilansa.