Jeremiah 49:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ku tashi ku kuma fāɗa wa al’umma da sauƙi wadda take zama da ƙarfin hali,” in ji Ubangiji, “al’ummar da ba ta da ƙofofi ko ƙyamare; mutanenta suna zama su kaɗai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سُواْجُواْجِنْ بَابِيلَ، تَاشِ كُڢَاطَ وَ أَلْعُمَّرْ دَتَكٜىٰ غَنِ تَنَ ذَمَنْ لَاڢِيَ، أَلْعُمَّرْ دَتَكٜىٰ ذَمَ رَيْ عَݣُونْثٜىٰ، وَدَّ بِرْنِنْتَ بَاشِ دَ ڧُواْڢُواْڢِ مَاسُ سَنْدَنْ ڧَرْڢٜىٰ، أَلْعُمَّرْ دَتَكٜىٰ ذَمَ عِتَ كَطَيْ؞ نِے يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku tashi ku fāɗa wa al'ummar da take zama lami lafiya, Waɗanda ba su da ƙofofi ko ƙyamare, Suna zama su kaɗai.